1
Ayu 15:15-16
Littafi Mai Tsarki
HAU
Me ya sa Allah bai sakar wa mala'ikunsa kome ba? Har su ma ba tsarkaka suke a gare shi ba. Mutum yakan sha mugunta kamar yadda yake shan ruwa, Hakika mutum ya lalace, ya zama mai rainako.
Compare
Explore Ayu 15:15-16