1
M.Had 6:9
Littafi Mai Tsarki
HAU
Abin da ya zo hannu ya fi dogon buri gama dogon buri aikin banza ne, harbin iska kawai.
Compare
Explore M.Had 6:9
2
M.Had 6:10
Kowane abu da ya kasance, an riga an ba shi suna, yadda aka yi mutum haka zai zama. Ba kuwa zai iya gardama da abin da ya fi ƙarfinsa ba.
Explore M.Had 6:10
3
M.Had 6:2
Allah yakan ba wani mutum dukiya, da daraja, da wadata, i, da kowane abu da yake bukata. Amma bai ba shi iko ya more su ba. A maimakonsa wani baƙo ne zai more su. Wannan aikin banza ne ba kuwa daidai ba ne.
Explore M.Had 6:2
4
M.Had 6:7
Dukan wahalar da ɗan adam yake yi ta samun abinci ce, amma duk da haka bai taɓa ƙoshi ba.
Explore M.Had 6:7
Home
Bible
Plans
Videos