1
1Kor 5:11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai dai na rubuta muku ne, don kada ku yi cuɗanya da duk wanda ake kira ɗan'uwa, mai bi, in yana fasikanci, ko makwaɗaici, ko matsafi, ko mai zage-zage, ko mashayi, ko mazambaci, kada ku ko ci abinci da irin waɗannan.
Compare
Explore 1Kor 5:11
2
1Kor 5:7
Ku fitar da tsohon yistin nan, don ku zama sabon curi, domin hakika an raba ku da yistin, da yake an riga an yanka Ɗan Ragonmu na Idin Ƙetarewa, wato, Almasihu.
Explore 1Kor 5:7
3
1Kor 5:12-13
Ina ruwana da hukunta waɗanda ba namu ba? Ba waɗanda suke a cikin Ikkilisiya za ku hukunta ba? Allah ne yake hukunta waɗanda ba namu ba. Ku kori mugun nan daga cikinku.
Explore 1Kor 5:12-13