1
Mattiyu 16:24
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Sa’an nan Yesu ya ce wa almajiransa, “Duk mai son bina, dole yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa, yă bi ni.
Compare
Explore Mattiyu 16:24
2
Mattiyu 16:18
Ina kuwa gaya maka, kai ne Bitrus, a kan wannan dutse zan gina ikkilisiyata, kuma ƙofofin Hades ba za su rinjaye ta ba.
Explore Mattiyu 16:18
3
Mattiyu 16:19
Zan ba ka mabuɗan mulkin sama; kome ka daure a duniya zai zama a daure a sama, kome kuma ka kunce a duniya zai zama a kunce a sama.”
Explore Mattiyu 16:19
4
Mattiyu 16:25
Gama duk mai son ceton ransa zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, zai same shi.
Explore Mattiyu 16:25
5
Mattiyu 16:26
Me mutum zai amfana in ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa? Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa?
Explore Mattiyu 16:26
6
Mattiyu 16:15-16
Ya tambaye su, “Amma ku fa, wane ne ni a ganinku?” Siman Bitrus ya amsa ya ce, “Kai ne Kiristi, Ɗan Allah mai rai.”
Explore Mattiyu 16:15-16
7
Mattiyu 16:17
Yesu ya amsa ya ce, “Mai albarka ne kai Siman ɗan Yunana, gama ba mutum ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin sama.
Explore Mattiyu 16:17
Home
Bible
Plans
Videos