1
Mattiyu 17:20
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Ya amsa ya ce, “Saboda kuna da ƙarancin bangaskiya sosai. Gaskiya nake gaya muku, in kuna da bangaskiyar da take ƙanƙanuwa kamar ƙwayar mustad, za ku iya ce wa wannan dutse, ‘Matsa daga nan zuwa can,’ zai kuwa matsa. Babu abin da zai gagare ku.”
Compare
Explore Mattiyu 17:20
2
Mattiyu 17:5
Yayinda yake cikin magana, sai wani girgije mai haske ya rufe su, sai wata murya daga cikin girgijen ta ce, “Wannan Ɗana ne, wanda nake ƙauna; wanda kuma nake jin daɗinsa ƙwarai. Ku saurare shi!”
Explore Mattiyu 17:5
3
Mattiyu 17:17-18
Yesu ya amsa ya ce, “Ya ku zamani marasa bangaskiya da kuma masu taurinkai, har yaushe zan kasance tare da ku? Har yaushe kuma zan yi haƙuri da ku? Kawo mini yaron a nan.” Yesu ya tsawata wa aljanin, ya kuwa rabu da yaron, nan take yaron ya warke.
Explore Mattiyu 17:17-18
Home
Bible
Plans
Videos