1
Ayyukan Manzanni 17:27
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Allah ya yi wannan domin mutane su neme shi mai yiwuwa kuma su lalluba su same shi, ko da yake ba shi da nisa daga kowannenmu.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 17:27
2
Ayyukan Manzanni 17:26
Daga mutum ɗaya, ya halicci kowace al’ummar mutane, don su zauna a duk duniya; shi ne kuma ya ƙaddara lokuta bisa ga tsarinsu da kuma inda za su kasance.
Explore Ayyukan Manzanni 17:26
3
Ayyukan Manzanni 17:24
“Allahn da ya halicci duniya da kome da yake cikinta shi ne Ubangijin sama da ƙasa, ba ya kuma zama a haikalin da aka gina da hannuwa.
Explore Ayyukan Manzanni 17:24
4
Ayyukan Manzanni 17:31
Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.”
Explore Ayyukan Manzanni 17:31
5
Ayyukan Manzanni 17:29
“Saboda haka da yake mu zuriyar Allah ce, kada mu yi tsammani cewa kamannin Allah yana kama da zinariya ko azurfa ko dutse, siffar da mutum ya ƙago ta wurin dabararsa.
Explore Ayyukan Manzanni 17:29
Home
Bible
Plans
Videos