Ayyukan Manzanni 17:27
Ayyukan Manzanni 17:27 SRK
Allah ya yi wannan domin mutane su neme shi mai yiwuwa kuma su lalluba su same shi, ko da yake ba shi da nisa daga kowannenmu.