Ayyukan Manzanni 17:24
Ayyukan Manzanni 17:24 SRK
“Allahn da ya halicci duniya da kome da yake cikinta shi ne Ubangijin sama da ƙasa, ba ya kuma zama a haikalin da aka gina da hannuwa.