YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:31

Ayyukan Manzanni 17:31 SRK

Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.”