Biểu trưng YouVersion
Biểu tượng Tìm kiếm

Fit 7:11-12

Fit 7:11-12 HAU

Fir'auna kuwa ya kirawo shahararrun malamai, da masu sihiri, su kuma su yi haka ta wurin sihirinsu na Masarawa. Kowannensu ya jefa sandansa ƙasa, sai sandunan suka zama macizai. Amma sandan Haruna ya haɗiye sandunansu.

Những video dành cho Fit 7:11-12