Biblica, The International Bible Society tana tadana maganar Allah a Littafi Mai Tsarki ga mutane a Afirka, Asiya Fasifik, Turai, Latin Amurka, Gabas ta Tsakiya, da kuma Amurka ta Arewa; ta wurin fassara, wallafa da sadarwa. Ta sadarwarta ta gama duniya, Biblica tana haɗa mutane da maganar Allah domin sabunta rayuwarsu ta wurin dangantakarsu da Yesu Kiristi.


Biblica, Inc.

SRK អ្នក​បោះ​ពុម្ពផ្សព្វផ្សាយ

ស្វែង​យល់​បន្ថែម

ជំនាន់បកប្រែផ្សេងទៀត ដោយ Biblica, Inc.