Bible App logo
Search Icon

Zab 8:5-6

Zab 8:5-6 HAU

Duk da haka in banda kai ba wanda ya fi shi, Ka naɗa shi da daraja da girma! Ka sa shi ya yi mulkin dukan abin da ka halitta, Ka ɗora shi a kan dukan abubuwa,

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 8:5-6