Bible App logo
Search Icon

Zab 49:16-17

Zab 49:16-17 HAU

Kada ka damu sa'ad da mutum ya zama attajiri, Ko kuwa dukiyarsa ta ƙasaita, Domin ba zai ɗauke ta a lokacin mutuwarsa ba, Dukiyarsa ba za ta shiga kabari tare da shi ba.

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 49:16-17