Zab 43
43
Addu'ar Wanda Aka Kai Baƙuwar Ƙasa ala Tilas
1Ya Allah, ka kuɓutar da ni,
Ka kiyaye al'amarina daga marasa tsoronka,
Ka cece ni daga ƙaryar mugaye!
2Ya Allah, kai ne kake kāre ni,
Me ya sa ka yashe ni?
Me ya sa nake ta shan wahala saboda muguntar maƙiyana?
3Ka aiko da haskenka, da gaskiyarka,
Bari su bishe ni,
Su kawo ni Sihiyona, tsattsarkan tudunka,
Su kawo ni Haikalinka, inda zatinka yake!
4Sa'an nan zan tafi wurin bagadenka, ya Allah,
Zuwa gare ka, kai wanda kake sa ni in yi murna da farin ciki,
In raira waƙar yabo a gare ka da garayata,
Ya Allah, Allahna!
5Me ya sa nake baƙin ciki?
Me ya sa nake damuwa?
Zan dogara ga Allah,
Zan ƙara yabonsa,
Mai Cetona, Allahna.
Currently Selected:
Zab 43: HAU
Highlight
Copy
Compare
Share
Want to have your highlights saved across all your devices? Sign up or sign in
@Bible Society of Nigeria 1979

:
Highlight
Copy
Compare
Share
Want to have your highlights saved across all your devices? Sign up or sign in
@Bible Society of Nigeria 1979