YouVersion Logo
Search Icon

Ish 12:4

Ish 12:4 HAU

A wannan rana jama'a za su raira waƙa, su ce, “Ku yi wa Ubangiji godiya! Ku nemi taimako a gare shi! Ku faɗa wa dukan sauran al'umma abin da ya aikata! Ku faɗa musu irin girman da yake da shi!

Verse Image for Ish 12:4

Ish 12:4 - A wannan rana jama'a za su raira waƙa, su ce,
“Ku yi wa Ubangiji godiya! Ku nemi taimako a gare shi!
Ku faɗa wa dukan sauran al'umma abin da ya aikata!
Ku faɗa musu irin girman da yake da shi!

Free Reading Plans and Devotionals related to Ish 12:4