YouVersion Logo
Search Icon

Fit 31:2-5

Fit 31:2-5 HAU

“Ga shi, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza. Na cika shi da Ruhuna, da hikima, da basira, da ilimi, da fasaha, don ya yi fasalin abubuwa na zinariya, da azurfa, da tagulla, da yankan duwatsu masu tamani na jerawa, da sassaƙa itace, da kowane irin aikin fasaha.

Free Reading Plans and Devotionals related to Fit 31:2-5