YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 4:13

2 Korintiyawa 4:13 SRK

A rubuce yake cewa, “Na gaskata; saboda haka na yi magana.” Da wannan ruhun bangaskiya ne mu ma muka gaskata, saboda haka muke magana.