1
Zaf 1:18
Littafi Mai Tsarki
HAU
Azurfarsu da zinariyarsu ba za su cece su A ranar hasalar Ubangiji ba, A cikin zafin kishinsa Dukan duniya za ta hallaka. Zai kawo ƙarshen duniya duka nan da nan.
Compare
Explore Zaf 1:18
2
Zaf 1:14
Babbar ranar Ubangiji ta gabato, Tana gabatowa da sauri. Ku ji muryar ranar Ubangiji! Jarumi zai yi kuka mai zafi.
Explore Zaf 1:14
3
Zaf 1:7
Ku yi tsit a gaban Ubangiji Allah! Gama ranar Ubangiji ta gabato. Ubangiji ya shirya ranar shari'a, Ya kuma keɓe waɗanda za su aikata hukuncinsa.
Explore Zaf 1:7
Home
Bible
Plans
Videos