1
Rom 14:17-18
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ai, Mulkin Allah ba ga al'amarin ci da sha yake ba, sai dai ga adalci, da salama da farin ciki ta wurin Ruhu Mai Tsarki. Wanda duk yake bauta wa Almasihu ta haka, abin karɓa ne ga Allah, yardajje ne kuma ga mutane.
Compare
Explore Rom 14:17-18
2
Rom 14:8
Ko muna a raye, zaman Ubangiji muke yi, ko mun mutu ma, zaman Ubangiji muke yi. Ashe, ko muna a raye, ko kuma a mace, na Ubangiji ne mu.
Explore Rom 14:8
3
Rom 14:19
Don haka sai mu himmantu ga yin abubuwan da suke kawo salama, suke kuma kawo inganta juna.
Explore Rom 14:19
4
Rom 14:13
Saboda haka kada mu ƙara ganin laifin juna, gara mu ƙudura, don kada kowannenmu yă zama sanadin tuntuɓe ko faɗuwa ga ɗan'uwansa
Explore Rom 14:13
5
Rom 14:11-12
Domin a rubuce yake, “Na rantse da zatina, in ji Ubangiji, kowace gwiwa sai ta rusuna mini, Kowane harshe kuwa sai ya yabi Allah.” Don haka kowannenmu zai faɗi abin da shi da kansa ya yi, a gaban Allah.
Explore Rom 14:11-12
6
Rom 14:1
A game da wanda bangaskiya tasa rarrauna ce kuwa, ku karɓe shi hannu biyu biyu, amma ba a game da sukan ra'ayinsa ba.
Explore Rom 14:1
7
Rom 14:4
Kai wane ne har da za ka ga laifin baran wani? Ko dai ya tsaya, ko ya faɗi, ai, ruwan maigidansa ne. Za a ma tsai da shi, domin Ubangiji yana da ikon tsai da shi.
Explore Rom 14:4
Home
Bible
Plans
Videos