1
Zab 98:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji, Gama ya aikata ayyuka masu banmamaki! Ta wurin ikonsa, da ƙarfinsa mai tsarki ya yi nasara.
Compare
Explore Zab 98:1
2
Zab 98:4
Ku raira waƙa ta farin ciki ga Ubangiji. Dukanku waɗanda suke a duniya, Ku yabe shi da waƙoƙi, kuna ta da murya da ƙarfi, Saboda farin ciki!
Explore Zab 98:4
3
Zab 98:9
A gaban Ubangiji, gama ya zo ne ya yi mulki bisa duniya! Zai yi mulki bisa dukan jama'ar duniya da adalci da gaskiya.
Explore Zab 98:9