1
Zab 97:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji yana ƙaunar masu ƙin mugunta. Yakan kiyaye rayukan jama'arsa, Yakan cece su daga ikon mugaye.
Compare
Explore Zab 97:10
2
Zab 97:12
Dukanku adalai ku yi murna, Saboda abin da Ubangiji ya yi! Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya yi, Ku yi masa godiya!
Explore Zab 97:12
3
Zab 97:11
Haske yakan haskaka adalai, Haka kuma murna ta cika ga masu nagarta.
Explore Zab 97:11
4
Zab 97:9
Ya Ubangiji Mai Iko Dukka, kai kake mulkin dukan duniya, Ka fi sauran alloli duka girma.
Explore Zab 97:9