1
Zab 87:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Duk mazauna a wurin za su raira waƙa, su yi rawa, Su ce, “Dukan maɓuɓɓugaina suna cikinka.”
Compare
Explore Zab 87:7
2
Zab 87:1
Allah ya gina birninsa a bisa tsarkakan tuddai
Explore Zab 87:1