1
Zab 86:11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya Ubangiji, ka koya mini abin da kake so in yi, Ni kuwa zan yi maka biyayya da aminci. Ka koya mini in bauta maka da zuciya ɗaya.
Compare
Explore Zab 86:11
2
Zab 86:5
Ya Ubangiji, kai managarci ne, mai yin gafara, Cike kake da madawwamiyar ƙauna ga dukan waɗanda suke yin addu'a gare ka.
Explore Zab 86:5
3
Zab 86:15
Ya Ubangiji, kai Allah ne mai jinƙai, mai ƙauna, Mai jinkirin fushi, kullum kai mai alheri ne, mai aminci.
Explore Zab 86:15
4
Zab 86:12
Zan yabe ka da zuciya ɗaya, ya Ubangiji Allahna, Zan riƙa shelar girmanka har abada.
Explore Zab 86:12
5
Zab 86:7
Nakan kira gare ka a lokacin wahala, Saboda kakan amsa addu'ata.
Explore Zab 86:7