1
Zab 85:2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka gafarta wa jama'arka zunubansu, Ka kuwa gafarta musu dukan kuskurensu
Compare
Explore Zab 85:2
2
Zab 85:10
Ƙauna da aminci za su sadu wuri ɗaya, Adalci da salama za su gamu.
Explore Zab 85:10
3
Zab 85:9
Hakika a shirye yake yă ceci waɗanda suke girmama shi, Kasancewarsa a ƙasar, ceto ne ga ƙasar.
Explore Zab 85:9
4
Zab 85:13
Adalci zai yi tafiya a gaban Ubangiji, Yă shirya masa tafarki.
Explore Zab 85:13