1
Zab 82:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Na faɗa muku, ku alloli ne, Cewa dukanku 'ya'ya ne na Maɗaukaki.
Compare
Explore Zab 82:6
2
Zab 82:3
Ku kāre hakkin talakawa da na marayu, Ku yi adalci ga matalauta, Da waɗanda ba su da mataimaki.
Explore Zab 82:3
3
Zab 82:4
Ku kuɓutar da talakawa da matalauta, Ku cece su daga ikon mugaye!
Explore Zab 82:4
4
Zab 82:8
Ya Allah, ka zo, ka mallaki duniya, Dukan al'ummai naka ne.
Explore Zab 82:8