1
Zab 79:9
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka taimake mu, ya Allah Mai Cetonmu, Saboda girmanka. Ka cece mu, ka gafarta mana zunubanmu, Don mutane su yabe ka.
Compare
Explore Zab 79:9
2
Zab 79:13
Mu waɗanda muke jama'arka, tumakin garkenka, Za mu gode maka, mu yabe ka har abada.
Explore Zab 79:13
3
Zab 79:8
Kada ka hukunta mu saboda zunuban kakanninmu, Amma ka yi mana jinƙai yanzu, Gama mun fid da zuciya sarai.
Explore Zab 79:8