1
Zab 78:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ta haka su ma za su dogara ga Allah, Ba za su manta da abin da ya yi ba, Amma a kullum za su riƙa biyayya da umarnansa.
Compare
Explore Zab 78:7
2
Zab 78:4
Ba za mu ɓoye waɗannan abubuwa daga 'ya'yanmu ba, Amma za mu faɗa wa tsara mai zuwa Labarin ikon Ubangiji, da manya manyan ayyukansa, Da abubuwan banmamaki waɗanda ya aikata.
Explore Zab 78:4
3
Zab 78:6
Saboda tsara mai zuwa ta koye su, Su kuma su koya wa 'ya'yansu.
Explore Zab 78:6