1
Zab 70:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka sa dukan waɗanda suke zuwa gare ka Su yi murna, su yi farin ciki! Ka sa waɗanda suke ƙaunar cetonka Kullayaumi su ce, “Allah da girma yake!”
Compare
Explore Zab 70:4
2
Zab 70:5
Ba ni da ƙarfi, ba mataimaki, Ya Allah, ka zo wurina da hanzari. Kai ne mataimakina da Mai Cetona, Kada ka yi jinkiri, ya Ubangiji!
Explore Zab 70:5
3
Zab 70:1
Ka cece ni, ya Allah! Ya Ubangiji, ka yi hanzari ka taimake ni!
Explore Zab 70:1