1
Zab 69:30
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan raira waƙar yabo ga Allah, Zan yi shelar girmansa ta wurin yi masa godiya
Compare
Explore Zab 69:30
2
Zab 69:13
Amma ni, zan yi addu'a gare ka, ya Ubangiji, Ka amsa mini, ya Allah, a lokacin da ka zaɓa, Sabili da muhimmiyar ƙaunarka, Saboda kana cika alkawarinka na yin ceto.
Explore Zab 69:13
3
Zab 69:16
Sabili da madawwamiyar ƙaunarka, ka amsa mini, ya Ubangiji, Ka juyo wurina, saboda juyayinka mai girma!
Explore Zab 69:16
4
Zab 69:33
Ubangiji yana kasa kunne ga masu bukata, Bai manta da jama'arsa da suke a kurkuku ba.
Explore Zab 69:33