1
Zab 7:17
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa, Zan raira yabbai ga Ubangiji, Maɗaukaki.
Compare
Explore Zab 7:17
2
Zab 7:10
Allah ne mai kiyaye ni, Yakan ceci waɗanda suke yi masa biyayya.
Explore Zab 7:10
3
Zab 7:11
Allah alƙali ne mai adalci, Kullum kuwa yana kā da mugaye.
Explore Zab 7:11
4
Zab 7:9
Ka tsai da muguntar mugaye, Ina roƙonka, ka sāka wa mutanen kirki. Kai Allah mai adalci ne, Kana kuwa auna tunanin mutane, da marmarinsu.
Explore Zab 7:9
5
Zab 7:1
Ya Ubangiji, Allahna, na sami mafaka a wurinka, Ka cece ni, ka tserar da ni daga dukan masu fafarata
Explore Zab 7:1