1
Zab 6:9
Littafi Mai Tsarki
HAU
Yana kasa kunne ga kukana na neman taimako, Yana kuwa amsa addu'o'ina.
Compare
Explore Zab 6:9
2
Zab 6:2
Ka ji tausayina, gama na gaji tiƙis, Ka wartsarkar da ni, gama na tafke sarai.
Explore Zab 6:2
3
Zab 6:8
Ku tafi daga nan, ku masu aikin mugunta! Ubangiji yana jin kukana.
Explore Zab 6:8
4
Zab 6:4
Ya Ubangiji, ka zo ka cece ni, Gama kana ƙaunata, ka kuɓutar da ni daga mutuwa.
Explore Zab 6:4