1
Zab 67:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka yi mana jinƙai, ya Allah, ka sa mana albarka, Ka dube mu da idon rahama
Compare
Explore Zab 67:1
2
Zab 67:7
Allah ya sa mana albarka, Da ma dukan jama'a ko'ina su girmama shi.
Explore Zab 67:7
3
Zab 67:4
Da ma sauran al'umma su yi murna, su raira waƙa ta farin ciki, Domin kana yi wa jama'a shari'a ta adalci, Kana kuma bi da dukan sauran al'umma.
Explore Zab 67:4