1
Zab 149:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji yana jin daɗin jama'arsa, Yakan girmama mai tawali'u ya sa ya ci nasara.
Compare
Explore Zab 149:4
2
Zab 149:6
Bari su yi sowa da ƙarfi Sa'ad da suke yabon Allah, da takubansu masu kaifi.
Explore Zab 149:6
3
Zab 149:1
Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji Ku yabe shi cikin taron jama'arsa masu aminci!
Explore Zab 149:1
Home
Bible
Plans
Videos