1
Zab 148:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Bari dukansu su yabi sunan Ubangiji, Sunansa ya fi dukan sauran sunaye girma, Ɗaukakarsa kuwa tana bisa duniya da samaniya!
Compare
Explore Zab 148:13
2
Zab 148:5
Bari su duka su yabi sunan Ubangiji! Ya umarta, sai suka kasance.
Explore Zab 148:5
3
Zab 148:1
Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ku yabi Ubangiji daga sama, Ku da kuke zaune a tuddan sama.
Explore Zab 148:1