1
Zab 111:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Hanyar samun hikima, ita ce tsoron Ubangiji, Yakan ba da kyakkyawar ganewa Ga dukan waɗanda suke bin umarnansa, Sai ku yabe shi har abada!
Compare
Explore Zab 111:10
2
Zab 111:1
Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Zan yi wa Ubangiji godiya da zuciya ɗaya, A cikin taron jama'arsa.
Explore Zab 111:1
3
Zab 111:2
Abubuwan banmamaki ne Ubangiji yake aikatawa! Duk waɗanda suke murna da su Suna so su fahimce su.
Explore Zab 111:2