1
Zab 112:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ba ya tsoron jin mugun labari, Bangaskiyarsa tana da ƙarfi, Ga Ubangiji yake dogara.
Compare
Explore Zab 112:7
2
Zab 112:1-2
Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Mai farin ciki ne mutumin da yake tsoron Ubangiji, Mai farin ciki ne shi wanda yake jin daɗin yin biyayya da umarnansa. 'Ya'yansa za su zama manyan ƙasar, Zuriyar mutumin kirki za ta yi albarka.
Explore Zab 112:1-2
3
Zab 112:8
Ba shi da damuwa ko tsoro, Ya tabbata zai ga faɗuwar maƙiyansa.
Explore Zab 112:8
4
Zab 112:4
Haske yakan haskaka wa mutanen kirki a cikin duhu, Da waɗanda suke yin alheri, da jinƙai, da gaskiya.
Explore Zab 112:4
5
Zab 112:5
Mai farin ciki ne mutumin da yakan ba da rance hannu sake, Wato wanda yake yin harkarsa da gaskiya.
Explore Zab 112:5
6
Zab 112:6
Mutumin kirki ba zai kāsa ba daɗai, Ba za a taɓa mantawa da shi ba.
Explore Zab 112:6
Home
Bible
Plans
Videos