1
Zab 107:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku gode wa Ubangiji, gama shi nagari ne, Ƙaunarsa madawwamiya ce!
Compare
Explore Zab 107:1
2
Zab 107:20
Da umarninsa ya warkar da su, Ya cece su daga kabari.
Explore Zab 107:20
3
Zab 107:8-9
Dole ne su gode wa Ubangiji saboda madawwamiyar ƙaunarsa, Sabili da abubuwa masu banmamaki waɗanda ya aikata dominsu! Ya shayar da waɗanda suke jin ƙishirwa, Ya kuma ƙosar da mayunwata da alheransa.
Explore Zab 107:8-9
4
Zab 107:28-29
Cikin wahalarsu suka yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa cece su daga azabarsu. Ya sa hadiri ya yi tsit, Raƙuman ruwa kuma suka yi shiru.
Explore Zab 107:28-29
5
Zab 107:6
Cikin wahalarsu suka yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa cece su daga wahalarsu.
Explore Zab 107:6
6
Zab 107:19
A cikin wahalarsu suka yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa cece su daga azabar da suke sha.
Explore Zab 107:19
7
Zab 107:13
A cikin wahalarsu suka yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa cece su daga wahalarsu.
Explore Zab 107:13