1
Zab 104:34
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da ma ya ji daɗin waƙata, Saboda yakan sa ni in yi murna.
Compare
Explore Zab 104:34
2
Zab 104:33
Zan raira waƙa ga Ubangiji dukan raina, Zan raira yabbai ga Allah muddin raina.
Explore Zab 104:33
3
Zab 104:1
Ka yabi Ubangiji, ya raina! Ya Ubangiji Allahna, mai girma ne kai! Kana saye da ɗaukaka da daraja
Explore Zab 104:1