1
Zab 103:2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka yabi Ubangiji, ya raina, Kada ka manta da yawan alherinsa.
Compare
Explore Zab 103:2
2
Zab 103:3-5
Ya gafarta dukan zunubaina, Ya kuma warkar da dukan cuce-cucena. Ya cece ni daga kabari, Ya sa mini albarka da ƙauna da jinƙai. Ya cika raina da kyawawan abubuwa, Don in zauna gagau, Ƙaƙƙarfa kamar gaggafa.
Explore Zab 103:3-5
3
Zab 103:1
Ka yabi Ubangiji, ya raina! Ka yabi sunansa mai tsarki!
Explore Zab 103:1
4
Zab 103:13
Kamar yadda uba yake yi wa 'ya'yansa alheri, Haka nan kuwa Ubangiji yake yi wa masu tsoronsa alheri.
Explore Zab 103:13
5
Zab 103:12
Kamar yadda gabas take nesa da yamma, Haka nan ne ya nisantar da zunubanmu daga gare mu.
Explore Zab 103:12
6
Zab 103:8
Ubangiji mai jinƙai ne, mai ƙauna ne kuma, Mai jinƙirin fushi ne, cike yake da madawwamiyar ƙauna.
Explore Zab 103:8
7
Zab 103:10-11
Yakan yi mana rangwame sa'ad da yake hukunta mu, Ko sa'ad da yake sāka mana saboda zunubanmu da laifofinmu. Kamar yadda nisan sararin sama yake bisa kan duniya, Haka kuma girman ƙaunarsa yake ga waɗanda suke tsoronsa.
Explore Zab 103:10-11
8
Zab 103:19
Ubangiji ya kafa kursiyinsa a Sama, Shi yake sarautar duka.
Explore Zab 103:19
Home
Bible
Plans
Videos