1
K.Mag 27:17
Littafi Mai Tsarki
HAU
Daga wurin mutane mutane suke koyo, kamar yadda a kan wasa ƙarfe da ƙarfe.
Compare
Explore K.Mag 27:17
2
K.Mag 27:1
Kada ka yi fāriya a kan abin da za ka yi gobe domin ba ka san abin da zai faru daga yanzu zuwa gobe ba.
Explore K.Mag 27:1
3
K.Mag 27:6
Aboki aboki ne ko da ya cuce ka, amma maƙiyi ko ya rungume ka kada ka sake!
Explore K.Mag 27:6
4
K.Mag 27:19
Yadda kake ganin fuskarka a ruwa, haka kake ganin kanka a zuciyarka.
Explore K.Mag 27:19
5
K.Mag 27:2
Bari waɗansu su yabe ka ko da baƙi ne, faufau kada ka yabi kanka.
Explore K.Mag 27:2
6
K.Mag 27:5
Gara ka tsauta wa mutum a fili da ka bar shi ya zaci ba ka kula da shi ba sam.
Explore K.Mag 27:5
7
K.Mag 27:15
Mace mai mita kamar ɗiɗɗigar ruwa take ba ƙaƙƙautawa.
Explore K.Mag 27:15
Home
Bible
Plans
Videos