1
K.Mag 26:4-5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Idan ka amsa tambayar wauta, ka zama wawa daidai da mutumin da ya yi tambayar. Ka amsa wauta ga tambayar wauta, wanda ya yi tambayar zai gane wawancinsa.
Compare
Explore K.Mag 26:4-5
2
K.Mag 26:11
Wawan da yake maimaita aikin wautarsa yana kama da kare mai yin amai ya koma ya tanɗe.
Explore K.Mag 26:11
3
K.Mag 26:20
Idan ba itace wuta takan mutu, haka kuma idan ba mai gulma ba za a yi jayayya ba.
Explore K.Mag 26:20
4
K.Mag 26:27
Wanda ya haƙa ramin mugunta shi zai faɗa ciki, wanda kuma ya mirgino dutse, zai fāɗo a kansa.
Explore K.Mag 26:27
5
K.Mag 26:12
Gwamma riƙaƙƙen wawa da mutum mai ganin kansa mai hikima ne.
Explore K.Mag 26:12
6
K.Mag 26:17
Mutumin da ya tsoma baki cikin jayayyar da ba ta shafe shi ba sa'ad da yake wucewa, yana kama da mutum wanda yake kama kare a kunne.
Explore K.Mag 26:17
Home
Bible
Plans
Videos