1
K.Mag 28:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ba za ka taɓa cin nasara a zamanka ba muddin kana ɓoye laifofinka. Ka hurta zunubanka ka tuba, sa'an nan Allah zai yi maka jinƙai.
Compare
Explore K.Mag 28:13
2
K.Mag 28:26
Wanda yake dogara ga son zuciyarsa, wawa ne, amma wanda yake tafiya cikin hikima zai kuɓuta.
Explore K.Mag 28:26
3
K.Mag 28:1
Mugun mutum yakan gudu, alhali kuwa ba mai korarsa, amma amintaccen mutum kamar zaki yake, ba shi da tsoro.
Explore K.Mag 28:1
4
K.Mag 28:14
Mutumin da yake tsoron Ubangiji ko yaushe, zai yi farin ciki, amma idan ya taurare zai lalace.
Explore K.Mag 28:14
5
K.Mag 28:27
Wanda yake bayarwa ga matalauta, ba zai talauce ba, amma wanda bai kula da su ba, mutane da yawa za su la'ance shi.
Explore K.Mag 28:27
6
K.Mag 28:23
Wanda ya tsauta wa mutum zai sami yabo daga baya, fiye da wanda ya yi masa daɗin baki.
Explore K.Mag 28:23
Home
Bible
Plans
Videos