YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 24:33-34

K.Mag 24:33-34 HAU

“Yi ta ruruminka, ci gaba da barcinka, rungume hannuwanka don ka shaƙata.” Amma sa'ad da kake ta sharar barci fatara za ta auka maka kamar ƙungiyar 'yan fashi.