1
K.Mag 19:21
Littafi Mai Tsarki
HAU
Mutum ya iya shirya dabaru iri iri, amma sai nufin Ubangiji ne zai tabbata.
Compare
Explore K.Mag 19:21
2
K.Mag 19:17
Sa'ad da ka bayar ga matalauci kamar ka ba Ubangiji rance ne, gama Ubangiji zai sāka maka.
Explore K.Mag 19:17
3
K.Mag 19:11
Mutum mai hankali yake danne fushinsa. Lokacin da wani ya cuce ka, abin kirki ne, ka yi kamar ba ka kula da shi ba.
Explore K.Mag 19:11
4
K.Mag 19:20
Ka saurari shawara, ka yarda ka koya, wata rana za ka zama mai hikima.
Explore K.Mag 19:20
5
K.Mag 19:23
Ka yi tsoron Ubangiji za ka yi tsawon rai, ka kuma sami biyan bukata, ba abin da zai cuce ka.
Explore K.Mag 19:23
6
K.Mag 19:8
Ka yi wa kanka gatanci, ka koyi dukan abin da kake iyawa, sa'an nan ka tuna da abin da ka koya, za ka arzuta.
Explore K.Mag 19:8
7
K.Mag 19:18
Ka yi wa 'ya'yanka tarbiyya tun suna ƙanana yadda za su iya koyo. Idan ba ka yi haka ba, ka taimaka wajen lalacewarsu ke nan.
Explore K.Mag 19:18
8
K.Mag 19:9
Ba wanda zai faɗi ƙarya a majalisa ya rasa shan hukunci, maƙaryaci, tasa ta ƙare.
Explore K.Mag 19:9
Home
Bible
Plans
Videos