1
K.Mag 14:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Hanyar da kake tsammani ita ce daidai, za ta kai ka ga hallaka.
Compare
Explore K.Mag 14:12
2
K.Mag 14:30
Kwanciyar rai lafiya ce ga jiki, amma kishi yana kama da ciwon da yake cin ƙashi.
Explore K.Mag 14:30
3
K.Mag 14:29
Mutum mai kamewa yana da hikima, amma mai zafin rai yana bayyana wautarsa a fili.
Explore K.Mag 14:29
4
K.Mag 14:1
Hikimar mata takan gina gidaje, amma wauta takan rushe su.
Explore K.Mag 14:1
5
K.Mag 14:26
Tsoron Ubangiji yakan ba da tabbatarwa, da zaman lafiya ga mutum da iyalinsa.
Explore K.Mag 14:26
6
K.Mag 14:27
Kana so ka kauce wa mutuwa? To, tsoron Ubangiji shi ne maɓuɓɓugar rai.
Explore K.Mag 14:27
7
K.Mag 14:16
Mutum mai hankali yana lura don ya kauce wa wahala, amma wawa rashin kula gare shi, yakan aikata kome da gaggawa.
Explore K.Mag 14:16
Home
Bible
Plans
Videos