1
L.Ƙid 22:28
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji kuwa ya buɗe bakin jakar, ta ce wa Bal'amu, “Me na yi maka, da ka buge ni har sau uku?”
Compare
Explore L.Ƙid 22:28
2
L.Ƙid 22:31
Ubangiji kuwa ya buɗe idanun Bal'amu, ya ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye a hanya da takobi zāre a hannunsa. Sai ya sunkuyar da kansa, ya fāɗi rubda ciki.
Explore L.Ƙid 22:31
3
L.Ƙid 22:32
Mala'ikan Ubangiji kuwa ya ce masa, “Me ya sa ka bugi jakarka har sau uku? Na fito ne don inhana ka, gama hanyarka ba daidai ba ce a gabana.
Explore L.Ƙid 22:32
4
L.Ƙid 22:30
Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?” Ya ce, “A'a.”
Explore L.Ƙid 22:30
5
L.Ƙid 22:29
Bal'amu ya ce mata, “Domin kin shashantar da ni, da a ce ina da takobi a hannuna, da na kashe ki.”
Explore L.Ƙid 22:29
6
L.Ƙid 22:27
Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, sai ta kwanta a ƙafafun Bal'amu. Sai Bal'amu ya husata, ya bugi jakar da sandansa.
Explore L.Ƙid 22:27