1
Ayu 5:17-18
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Mai farin ciki ne mutumin da Allah ya hora, Kada ka tsargu sa'ad da ya tsauta maka. Allah yakan yi maganin raunin da ya yi maka, Ciwon da ya ji maka da hannunsa, Da hannunsa yakan warkar.
Compare
Explore Ayu 5:17-18
2
Ayu 5:8-9
“In da ni ne kai, da sai in juya wurin Allah, In kai ƙarata a wurinsa. Ba za mu iya fahimtar manyan abubuwa da yake yi ba, Al'ajabansa kuwa ba su da iyaka.
Explore Ayu 5:8-9
3
Ayu 5:19
Yakan tsare ka daga cuta sau shida har sau bakwai, Ba muguntar da za ta taɓa ka.
Explore Ayu 5:19