YouVersion Logo
Search Icon

Ayu 5:8-9

Ayu 5:8-9 HAU

“In da ni ne kai, da sai in juya wurin Allah, In kai ƙarata a wurinsa. Ba za mu iya fahimtar manyan abubuwa da yake yi ba, Al'ajabansa kuwa ba su da iyaka.