1
Ayu 37:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Muryar tsawar Allah mai banmamaki ce, Yana aikata manyan abubuwa da suka fi ƙarfin ganewarmu.
Compare
Explore Ayu 37:5
2
Ayu 37:23
Mai Iko Dukka, ya fi ƙarfin ganewarmu, Shi mai girma ne, da iko, da gaskiya, Da yalwataccen adalci, Ba ya garari.
Explore Ayu 37:23