1
Ayu 36:11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Idan suka kasa kunne suka bauta masa, Za su cika kwanakinsu da wadata, Shekarunsu kuma da jin daɗi.
Compare
Explore Ayu 36:11
2
Ayu 36:5
“Ga shi kuwa, Allah Mai Girma, ba ya raina kowa, Shi mai girma ne, mai cikakkiyar basira.
Explore Ayu 36:5
3
Ayu 36:15
Zai kuɓutar da waɗanda suke shan tsanani, Ta wurin tsananin da suke sha, Yakan buɗe kunnuwansu ta wurin shan wahala.
Explore Ayu 36:15